DG HAUSA
Barka da zuwa Dg Hausa Blog! Mun ƙirƙiri wannan blog domin kawo muku sabbin labarai na gaskiya da sahihanci daga Najeriya da ma duniya baki ɗaya. Burinmu shi ne mu samar da bayanai masu inganci cikin harshen Hausa, domin kowa ya iya fahimta. Muna rufe fannoni kamar: - Labaran yau da kullum - Siyasa - Tsaro - Kiwon lafiya - Wasanni da nishaɗi Idan kana neman sahihan labarai cikin Hausa, wannan shi ne wuri na gaskiya. Nagode da kasancewa tare da mu!