YANZU-YANZU: Jirgin agaji ya kutsa Gaza duk da shingen Isra’ila


YANZU-YANZU: Jirgin agaji ya kutsa Gaza duk da shingen Isra’ila


Jirgin ɗauke da ’yan gwagwarmayar Flotilla ya yi nasarar kutsawa cikin Gaza, duk da ƙoƙarin tsayar da shi da Isra’ila ta yi.

Rahotanni sun bayyana cewa jirgin yana ɗauke da abinci da magunguna domin taimakawa mutanen Gaza waɗanda suke cikin mawuyacin hali saboda takunkumin da aka dora musu.

Wasu hotuna daga kafar CNN Türk sun nuna ’yan agajin suna cikin jirgin da rigunan tsaro (life jackets) yayin da suka kusanci gabar Gaza.
Isra’ila ta sha yin katsalandan wajen kama jiragen ruwan agaji, amma wannan karon jirgin ya yi nasarar shiga yankin Gaza kai tsaye.

👉 Ci gaba da bibiyar wannan shafin don samun sabbin bayanai.


📌 Tags/Labels (SEO)

Gaza

Isra’ila

Flotilla

Palestine

Breaking News

Post a Comment

0 Comments