Iran ta ƙera sabon jirgin yaki mara natuki, irin na Amurka Shahed-171 Simorgh

Iran ta ƙera sabon jirgin yaki mara natuki, irin na Amurka Shahed-171 Simorgh
Iran ta sanar da ƙera sabon samfurin jirgin yaki mai saukar ungulu Shahed-171 Simorgh, wanda ke da irin tsarin jirgin Amurka da aka sani da RQ-170 Sentinel, wanda Iran ta kama a shekarar 2011 ta hanyar jamming da spoofing.
Rahotanni sun bayyana cewa sabon Shahed-171 Simorgh ya samo fasaha daga irin na Amurka, amma an ƙara masa abubuwa guda biyar da ke bambanta shi da asalin kiran RQ-170.
Wadannan sabbin abubuwan sun haɗa da:

1. Sabon tsarin injin mai ƙarancin kuka, domin kauce wa gano shi daga makamin radar.
2.jirgin na dauke da makamai masu linzami da bama-bamai.

3. Tsarin tashi da sauka mai cin gashin kansa, wanda ke ba jirgin damar yin aiki ba tare da kulawa kai tsaye ba.

4.Jirgin na da Sabon tsarin leƙen asiri (surveillance system) da ke ɗaukar hotuna da bayanan sirri.

5. Jirgin nada samfurin tsarin Grumman B-2 Spirit bomber na Amurka, wanda ke taimakawa wajen ɓoye shi daga makamin radar.


Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)