Showing posts from October, 2025Show all
A WATA MAJIYAR!!! 👇🏽
Shin ko kunsan akwai lokacin da Turawan Mulkin Mallaka su zauna su kekketa Africa kaman Gurasar Kano?
1. Very Dark Man Ya Tona Asirin Dillalan Wayoyi Daga China
Redirect Test
NCS ta Fitar da Sunayen Wadanda Aka Tantance — Mutane 1,785 Sun Samu Dama
 Emmanuel Macron Ya Jagoranci Taron Turai da Larabawa Kan Kafa Ƙasar Falasdinu
Barr. Audu Barewa Jingo: Na ji matuƙar zafi da rashin nuna kishin Arewa daga Atiku Abubakar
DA DUMI-DUMI: Mun bada cikakken hadin kai ga hukumar EFCC domin a bincike mu nida sauran ma'aikatan hukumar NAHCON, domin tabbatar da gaskiya, tare da jaddada cewa ba za ta kare duk wanda aka samu da laifi ba, inji shugaban hukumar NAHCON Farfesa Sheikh Abdullahi Sale Pakistan.
YANZU-YANZU: Lauyoyi  A Abuja Suɲ Shigar Da Ƙorafi Gaban Babban Lauyan Amurka Kan Soworē, Sun Nēmi A Binciki Harkokinsa Na Kuɗi, Haraji, Dakatar Da Bizarshi, Da Sauransu
Gwamna Dauda Lawal Ya Jaddada Kudirin Zamfara Kan Cigaban Fasahar Sadarwa a Taron Kasashen Afrika
Ga wasu muhimman abubuwa da ya kamata ka kiyaye a wayarka:
Tarihin Adolf Hitler*Adolf Hitler* (1889–1945) shi ne shugaba na Jamus kuma jagoran Jam’iyyar Nazi. An haife shi a Austria, ya yi tasiri sosai a tarihin duniya musamman a lokacin *Yaƙin Duniya na II*.
Koriya ta Arewa ta yi gargadin hukunta duk wata kasa da ta raina ta
China ta nuna sabbin jiragen yaƙinta na J-35 a bainar jama’a karo na farko
Jirgi dauke da masu fafutukar Global Sumud Flotilla ya sauka a Istanbul
Iran ta ƙera sabon jirgin yaki mara natuki, irin na Amurka Shahed-171 Simorgh
Vijay Thalapathy ya dakatar da gangamin siyasa saboda suka daga ‘yan adawa
Gobarar Tankar Mai Ta Lakume Rayuka a Ogun
YANZU-YANZU: Jirgin agaji ɗaya ya tsira, wanda ke kan hanyarsa na zuwa Gaza.